Prince EL- Auwal Global & Multipurpose LTD

Prince EL- Auwal Global & Multipurpose LTD Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Prince EL- Auwal Global & Multipurpose LTD, Printing Service, No 8 Neighborhood Plaza Along Yusufu way Gezawa, Kano.

🚀 KADA KA BAR KASUWANCINKA BA TARE DA RAJISTA BA!Kana son fara kasuwanci ko kana son bunƙasa wanda kake da shi? Mu ne ab...
18/11/2026

🚀 KADA KA BAR KASUWANCINKA BA TARE DA RAJISTA BA!

Kana son fara kasuwanci ko kana son bunƙasa wanda kake da shi? Mu ne abokan taimakonka wajen samun CAC Registration cikin sauƙi da kwarewa.

✅ Business Name Registration
✅ Company Registration
✅ CAC Certificate
✅ TIN & sauran ayyukan da s**a shafi rajistar kasuwanci

Sannan Kuma munayi sauran ayyukan Printing kamar su:
Typing Setting, Printing, Photocopy, 1 Minute Digital Passport 🛂, Lamination, Plastic ID Card, Online Registration, Memo, T-shirt 👕, P- Cap, Graphics Design da sauransu.

📲 Ku tuntube mu yanzu: 08037358182 | 08055666078

Ko Kuma ku ziyarcemu a ofishinmh Dake:
No.8 Neighborhood Plaza Kofar Gari along Yusufu Way Gezawa.

Prince EL- Auwal Global & Multipurpose LTD
Smart Solution for a Smart Generation!

Thanks God its another Friday 🕌🕋
13/11/2026

Thanks God its another Friday 🕌🕋

Prince EL-Auwal Founder & CEO
11/11/2026

Prince EL-Auwal
Founder & CEO

KANA SON KA FARA KASUWANCI KO KA MALLAKI KAMFANINKA?Kada ka bari rashin rajista ya hana kasuwancinka samun ci gaba!PRINC...
11/11/2026

KANA SON KA FARA KASUWANCI KO KA MALLAKI KAMFANINKA?

Kada ka bari rashin rajista ya hana kasuwancinka samun ci gaba!

PRINCE EL- AUWAL GLOBAL & MULTIPURPOSE LTD. na taimaka maka wajen gudanar da rajistar CAC cikin sauƙi da kwarewa.

✅ Business Name Registration ✅ Limited Liability Company (LTD) ✅ Incorporation of Trustees (NGO) ✅ Business Name Modification ✅ Company Name Change ✅ Annual Returns Filing ✅ Status Report ✅ CAC Search & Verification

🎯 ME YA SA ZA KA ZABE MU?

Ingantaccen sabis.

Aiki cikin kwarewa.

Sauƙin samun taimako.

Jagoranci kan matakan rajista.

📌 Ka yi rajistar kasuwancinka yau domin samun cikakken matsayi na doka!

📞 KA TUNTUBE MU YANZU: 08037358182

📍 No. 8 Neighborhood Plaza, Kofar Gari, Along Yusufu Way, Gezawa.

Prince EL- Auwal Global & Multipurpose LTD .
Your Trusted Partner for Business Registration & Professional Services.

Happy Birthday to you Daddy CSP. Magaji Musa Majia ! 🎉🎂A wannan rana ta musamman, ina miƙo sakon fatan alkhairi da addu'...
15/09/2026

Happy Birthday to you Daddy CSP. Magaji Musa Majia ! 🎉🎂

A wannan rana ta musamman, ina miƙo sakon fatan alkhairi da addu'o'i na gari.

Allah Ya ƙara maka lafiya, nisan kwana, hikima da albarka a dukkan al'amuranka. Ya saka maka da alheri bisa irin ilimi, nasiha da gudummawar da kake bayarwa ga waɗanda ke kewaye da kai.

Ina matuƙar godiya da kasancewarka jagora kuma abin koyi a gare ni.

Happy Birthday, Mentor! Allah Ya ci gaba da ɗaukaka ka. 🎊🎁🤲

✍️ Prince EL-Auwal
CEO & Founder
Prince EL- Auwal Global & Multipurpose LTD

Official Portrait of the CEO Prince EL-Auwal
24/07/2026

Official Portrait of the CEO Prince EL-Auwal

Ag. Chief Executive Officer Prince EL-Auwal
08/07/2026

Ag. Chief Executive Officer Prince EL-Auwal

01/07/2026
Ramadan day 7
24/02/2026

Ramadan day 7

Address

No 8 Neighborhood Plaza Along Yusufu Way Gezawa
Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Prince EL- Auwal Global & Multipurpose LTD posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Prince EL- Auwal Global & Multipurpose LTD:

Shortcuts

Share