05/05/2026
“Rayuwa Darasi Ce”
Rayuwa ba koyaushe take tafiya yadda muke so ba. Wani lokaci kana shirin abu amma sai ya faskara. Kada ka karaya. Duk abinda ya same ka, darasi ne daga Allah.
👉 Ka koyi hakuri, ka kuma koyi daukar darasi daga kuskure.
Tambaya: Mene ne darasin da rayuwa ta koya maka kwanan nan?