09/01/2026
ASSALAMU ALAIKUM
Hukumar makarantar Nana Fatima Bint Umar Islamic Foundation, Kaltungo na sanar da komawa zangon karatu na uku bayan hutun makonni biyu.
🗓 Rana: Asabar, 10/01/2026
Muna rokon Allah Madaukakin Sarki ya albarkace mu Duka yayin da muka Shiga wannan sabon zangon karatu muna rokon Allah (SWT) ya bude mana kofofin ilimi mai albàrka.