Ibn Naseer Global

Ibn Naseer Global Founder, Creator & Strategist at Ibn Naseer Global. Helping people and businesses grow through content, branding, design, marketing, and data-driven strategy.

Ilimi, Hikima, Ci gaba, da Tasiri

17/07/2026

Customer value da amana suke bi

01/07/2026

KA TAMBAYI KAN KA:
👇👇

Ya zaka ji idan Mamarka ce💔 ?
Zaka yi shiru idan Ƴar kace ??

Adalci ba zai tsayu ba dole sai mun taimaki gaskiya koda ba mu aka zalunta ba.

Sai mun nemawa mai hakki abun sa, koda ba a dangin mu yake ba.

Yin shiru akan zalunci babbar marazana ce ga Rayuwar mu.

Mafi ƙaranci abun da zaka iya shine kayi sharing har sai anyi abun daya kamata.





30/06/2026

Don't chase money. Build value. Money follows value.

30/06/2026

Kada ka bi kuɗi kai tsaye. Ka gina ilimi, ƙwarewa da ƙima. Idan ka zama mai amfani ga mutane, kuɗi zai fara bin ka.

*shawara*Kada ka auna ƙimarka da yawan mutanen da s**a goyi bayanka a farko. Ka auna ta da yawan matsalolin da ka shawo ...
25/06/2026

*shawara*

Kada ka auna ƙimarka da yawan mutanen da s**a goyi bayanka a farko. Ka auna ta da yawan matsalolin da ka shawo kansu ba tare da goyon bayan kowa ba.

Kada ka ɗora ƙimarka akan yawan mutanen da s**a tallafa maka lokacin da ka fara. Ka ɗora ta akan irin ƙalubalen da ka ci nasara a kansu duk da rashin tallafi da goyon baya.

Mutane da yawa suna son sakamako, amma kaÉ—an ne suke son ganin wahalar da aka sha kafin sakamakon ya bayyana.

Ka ci gaba da ginawa cikin hikima, dauriya, da tsari. Idan Allah Ya buɗe maka ƙofofin nasara, abin da mutane s**a ƙi gani a farkon tafiyarka zai zama abin da za su rika magana a kai daga baya.

Follow for more.

https://chat.whatsapp.com/Jcipxu4xSJYBqhoNfwUf4b

24/06/2026

Mene ne mafi girman dalilin da yasa kasuwanci ke faÉ—uwa?

A. Rashin jari
B. Rashin ilimi
C. Rashin kwastomomi
D. Rashin tsari

💬 Bayan ka zaɓa, ka faɗi dalilinka a comment.

Ibn Naseer Global

Address

Kaduna

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ibn Naseer Global posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share