Kwaryar Unguwan Rimi/ Millennium City

Kwaryar Unguwan Rimi/ Millennium City Domin Tunawa da magabatan mu daku ma ai yukan Cigaban al umma

Marigayi magaji chawai muna addua Allah yayi maka rahama jinyar da kayi Allah yasa ta zama kaffara a gare ka hakika chaw...
20/01/2026

Marigayi magaji chawai muna addua Allah yayi maka rahama jinyar da kayi Allah yasa ta zama kaffara a gare ka hakika chawai mutumin kirki ne

Marigayi Bello wanda a kafi sani da Bello nasa hakika mutumin kirki ne muna addua Ubangiji Allah yasa aljanna firdausi n...
14/01/2026

Marigayi Bello wanda a kafi sani da Bello nasa hakika mutumin kirki ne muna addua Ubangiji Allah yasa aljanna firdausi ne makoma a gare ka damu baki daya πŸ™πŸ»

Mariga Kabiru wanda a kafi sani da kabiru police yayi rayuwan shi ne a bus stop din unguwan rimi kuma mutumin kirki ne m...
14/01/2026

Mariga Kabiru wanda a kafi sani da kabiru police yayi rayuwan shi ne a bus stop din unguwan rimi kuma mutumin kirki ne muna addua Allah ya aljanna firdausi ne makoma a gare mu baki daya πŸ™πŸ»

Marigayi Aliyu yayi rayuwan shi ne U/rimi Accra road Allah ya karbi rayuwan shi sanadiyan fa dawo daga saman rabta suna ...
06/11/2025

Marigayi Aliyu yayi rayuwan shi ne U/rimi Accra road Allah ya karbi rayuwan shi sanadiyan fa dawo daga saman rabta suna aiki muna addua Allah yasa sanadin samun rahama kenan a gareka Allah yasa aljanna firdausi tazama makoma a gare ka damu baki daya πŸ™πŸ»

Marigayi Alh Sani yayi rayuwan shi a u/rimi da kadaure Muna addua Allah ya kara jaddada rahama a gare ka jinyan da kayi ...
04/10/2025

Marigayi Alh Sani yayi rayuwan shi a u/rimi da kadaure Muna addua Allah ya kara jaddada rahama a gare ka jinyan da kayi Allah yasa kaf fara ne Allah yasa Aljanna firdaus ne makoma a gare mu baki daya πŸ™πŸ»

Marigayi Mal Bature irin gudun mawan da ka bama al umman unguwan rimi da kewaye hakika al ummu sun amfana muna addua All...
01/10/2025

Marigayi Mal Bature irin gudun mawan da ka bama al umman unguwan rimi da kewaye hakika al ummu sun amfana muna addua Allah ya kara jaddada rahama a gareka Allah yasa Aljanna firdaus ne makoma a gare mu baki daya πŸ™πŸ»

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard!Adamu Muhammad, Shehu Alhassan, Shamsiya Adamu Bassi, Must...
01/10/2025

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard!

Adamu Muhammad, Shehu Alhassan, Shamsiya Adamu Bassi, Mustapha Zakariyya Sarkinyaki, Ibraheem Khalil, Mahmud Zango, Nura Muhammad, Bello M Eshal, Yusha U Dankirki, Suleiman Yunusa, Zainab Musa, Bilkisu Kabir, Ummu Hanan, Amina Kilishi Lamido

Marigayi Usman Salihu Dane ga Mal Salihu Muazu Dake nan Accra road unguwan Rimi kaduna muna addua Allah yayi maka rahama...
05/09/2025

Marigayi Usman Salihu Dane ga Mal Salihu Muazu Dake nan Accra road unguwan Rimi kaduna muna addua Allah yayi maka rahama Allah yasa aljanna firdausi ne makoma a gareka πŸ™πŸ»

Marigayi Hamisu wanda a kafi sanin shi da Goga yayi rayuwan shi ne a layin Kamfa unguwan rimi kaduna muna addua Allah ya...
05/09/2025

Marigayi Hamisu wanda a kafi sanin shi da Goga yayi rayuwan shi ne a layin Kamfa unguwan rimi kaduna muna addua Allah yayi maka rahama Allah yasa aljanna firdausi ne makoma a gare mu baki daya

Marigayi Sheikh Annawawi Muna addua Allah yayi maka Rahama Allah yasa mutuwa hutu ne a garemu baki daya Hidima da kukayi...
02/09/2025

Marigayi Sheikh Annawawi Muna addua Allah yayi maka Rahama Allah yasa mutuwa hutu ne a garemu baki daya Hidima da kukayi wa addinin Allah Allah yasa maku a mizani Allah yara abun Kabari Allah ya rayasu bisa sunnar ma aiki S A W πŸ™πŸ»

Marigayi Bashar Muna addua Allah ya jikan ka da rahama Allah yasa aljanna firdausi ne makoma a gare mu baki marigayin ya...
02/09/2025

Marigayi Bashar Muna addua Allah ya jikan ka da rahama Allah yasa aljanna firdausi ne makoma a gare mu baki marigayin yayi rayuwar shi ne a Accra road daga baya s**a koma kadaure Allah yasa mutuwa hutu ne a garemu πŸ™πŸ»

Marigayi malam Tanimu  yayi sana’ar sa ta saida nama shekara da shekaru anan junction din Accra road muna addua Allah ya...
01/09/2025

Marigayi malam Tanimu yayi sana’ar sa ta saida nama shekara da shekaru anan junction din Accra road muna addua Allah yasa aljanna firdausi ne makoma a gare mu baki daya Allah ya kara jaddada rahama a makwancin mu baki daya πŸ™πŸ»

Address

Kaduna
90043

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kwaryar Unguwan Rimi/ Millennium City posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share