07/05/2025
Wlh×3 kaf yan kirya youth forum Babu mutum guda daya taba kallon idon malam ya gaya masa matsalar unguwar su ko garin su🤐 to!!mude Muna Kara kiranku gaku matasa gobe kune masu wakiltar BIRNIWA LG amma yanzu sai a hankali,wai saboda wani abu wai kudin data😏 subhanallah