28/08/2025
A crypto exchanges akwai manyan nau’o’i guda biyu:
1️⃣ Centralized Exchanges (CEX)
👉 Misali: Binance, KuCoin, Bybit…
A nan kai baka da cikakken iko da kuɗinka, suna rike maka keys 🔑
Sauƙin amfani, sau da yawa akwai customer support
Amma akwai hatsarin hacking ko frozen accounts
2️⃣ Decentralized Exchanges (DEX)
👉 Misali: Uniswap, PancakeSwap, dYdX…
Kai ke da ikon wallet ɗinka 100% 💯
Ba sai ka cika KYC ba, ana yin trading kai tsaye wallet-to-wallet
Duk abinda ka yi, yana kan blockchain, transparent ne
✨ A takaice:
CEX kamar banki ne – sauƙi, amma kai ba kai da cikakken iko.
DEX kamar kana da wallet ɗinka a aljihunka – kai ne boss.
👉 Don haka, exchanges su ne kofar shiga kasuwar crypto.