Abdulganiyu Ultimate Computer TRICK.

Abdulganiyu Ultimate Computer TRICK. Wannan zaure zaike kawo muku darrusa akan na'ura mai kwakwalwa cikin harshen Hausa.

21/12/2024

Ways to success in your crypto trading.
Coming soon.

Scholarship ta digiri na 2 wato masters kyauta.
27/07/2022

Scholarship ta digiri na 2 wato masters kyauta.

Yanda zaka rufe USB Port dinka ta hanyar da babu wanda zai iya dauka maka wani files a Computer dinka, har sai an bude s...
25/06/2022

Yanda zaka rufe USB Port dinka ta hanyar da babu wanda zai iya dauka maka wani files a Computer dinka, har sai an bude shi.
Insha Alllah wannan darasi zai zo muku gobe.

29/03/2022

Assalamualaikum warahmatullah.

ILLAR DA SANIN PASSWORD (MABUDIN SIRRI) YAKE HAIFARWA DA ABUBUWAN DA YA KAMATA MU GUJI SASU A MATSAYIN PASSWORD ( MABUDIN SIRRI).

A mafiya yawan lokuta mutane suna sanya password (mabudin sirri) wanda wani zai iya samin damar sanin sa ko canza shi cikin sauki, 'yan uwa masu albarka shin ko kunsa password (mabudin sirri) yanda ake kula dashi ya wuce tunanin duk mai tunani saidai mutane da yawa basu sani ba saboda ba basu san illar da take cikin hakan ba, amma ga duk dalibin na'ura mai kwakwalwa (computer) ya san da hakan.

Ga kadan daga cikin abinda sanin password ( mabudin sirri) yake haifarwa mutum:-

πŸ‘‰πŸ» Za'a iya amfani da account dinka wajen neman taimako batare da sanin kaba.
πŸ‘‰πŸ» Za'a iya yin posting abinda baida Alaka da kai idan a social media ne.
πŸ‘‰πŸ» Za'a iya neman rancen kudi a wajen wanda suke kusa da kai musamman mutanen da kake chat dasu a social media, musamman mutanen da kake ma'amalar kasuwanci dasu.
Da dai sauran su.

Ga abubuwan da mafiya yawan mutane suke sawa a matsayin password (mabudin sirrin) su wanda kuma hakan matsala ne:-
πŸ‘‰πŸ» Suna.
πŸ‘‰πŸ» Sunan Dan Mutum Na Fari
πŸ‘‰πŸ» Sunan Matarka
πŸ‘‰πŸ» Sunan mijinki
πŸ‘‰πŸ» Shekarun Haihuwar ka/ki
πŸ‘‰πŸ» Shekarar Samin Aiki
πŸ‘‰πŸ» Shekarar Mutuwar Wani Na Kusa Dakai kamar (Mahaifin, Mahaifiya, Mata, Miji, Dan Fari) Da sauran su
πŸ‘‰πŸ» Number Wayar ka/ki
Da dai sauran su.
Duk wannan abubuwan dana lissafa za'aiya kintatar su a sami nasarar shiga account (asusunka/ki).

Β© Abdulganiyu Aliyu (CEO AUCT).

25/03/2022

Assalamualaikum warahmatullah.

'Yan Uwa Masu Albarka Insha Allah Zamuyi Bayani Akan "YADDA AKESAWA FACEBOOK SECURITYπŸ”
TA YADDA BABU WANDA ZAI IYA SHIGA ACCOUNT DINKA KO DA YASAN PASSWORD DINKA.πŸ”"
Bayanin zai kasance gida (3) ukku:-

1) Masu Amfani da Facebook Lite.
2) Masu Amfani da normal Facebook.
3) Masu Amfani da Facebook din chrome ko opera.

Bayanin ko wanne zaizo a wannan page namu mai albarka.

Β© ABDULGANIYU ALIYU (CEO AUCT).

21/03/2022

Barkan ku da shigowa wannan zaure mai albarka.

21/03/2022

Assalamualaikum warahmatullah.
'Yan uwa masu albarka wannan zaure na budeshi ne domin wayar da 'yan uwa kai akan abinda ya shafi Na'ura mai kwakwalwa da abubuwan da suke karkashinta na shafukan sada zumunta dama yanda ya kamata mutum yake sanya makullan sirrinsa wato password, da hanyoyin da mutum zai kare account dinsa daga masu datsar account din mutane wato hackers.
Dukkan Darasin mu zaike zuwa ne da Hausa saboda 'yan uwa su fahimta sosai.
Β© Abdulganiyu Aliyu

Address

ALIYU QUARTERS GUMEL
Gumel
732101

Telephone

+2348100096859

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abdulganiyu Ultimate Computer TRICK. posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Abdulganiyu Ultimate Computer TRICK.:

Share