26/06/2024
Albishirin ku Gombawa ,ina masu son koyan ilimin tasarrafin kwamfuta da fasahar zamani wanda yake tafiya dai dai da wanna karnin , Zenith Soft-Techs Limited ta bude makarantar horas da dalibai domin koya muku software programming/Development cikin sauki , wanda zaku samu ilimi daga wajen kwararun masu horarwa kan matakin kuma a baku shaidar Kammala horo.
Kamfanin zenith soft techs limted na nan a garin Gombe daura da atlantis table water , liberty junction Jekadafari.
Ga masu son su samu tagomashi da Karin ilimi a fannin fasahar zamani za ku mallakin katin Application a kan kudi naira dubu biyar kacal domin samun shiga jerin masu shiga wannan tsarin, sannan ku zabi ranakun daukar ilimi cikin sauki.
Domin Karin bayani zamu iya tunbutar wanna lambar wayar kamar haka:
08101268090, 07072975529
ko kuma https://zenithict.ng
Zenith IT Skills Centre shine zabin ku a fanin ilimin kwamfuta na zamani .