Koyon HTML Cikin Harshen Hausa

Koyon HTML Cikin Harshen Hausa Burinmu shine fahimtar da yan uwa ilimin fasahar sadarwa na yanar gizo wato ( internet technology ) da sauran bangarorin Computer domin dogaro da kai mungode.

Menene shawararku akan wannan sabon tsarin karatun da zamu fara zamuyi kowane darasi kamar wannan hoton code ne da kuma ...
31/07/2026

Menene shawararku akan wannan sabon tsarin karatun da zamu fara zamuyi kowane darasi kamar wannan hoton code ne da kuma sakamako idan anyi running kamar haka.
Ra'ayinku a comment section

👇

Idan kunji shiru Muna kan aiki ga wani dan karamin interface UI me zakuce gameda shi.
29/07/2026

Idan kunji shiru Muna kan aiki ga wani dan karamin interface UI me zakuce gameda shi.

Assalamu Alaikum jama'a. 🤝Na san wasu za su ce, "Lafiya kuwa? An yi shiru!" 😄Da farko, ina ba ku haƙuri da wannan ɗan sh...
28/07/2026

Assalamu Alaikum jama'a. 🤝

Na san wasu za su ce, "Lafiya kuwa? An yi shiru!" 😄

Da farko, ina ba ku haƙuri da wannan ɗan shiru. Amma ai an ce ba kowane shiru ne na kasala ba; wani shiru shiri ne na babban aiki. 💻✨

Alhamdulillah, a wannan lokacin ana ta aiki tuƙuru kan wasu manyan projects. Daga yau, In Sha Allah, zan fara nuna muku kaɗan-kaɗan daga cikin abubuwan da aka gina, tare da bayanin yadda suke aiki.

Ga farkon screenshot ɗaya daga cikin ayyukan... 👇

Ina maraba da ra'ayoyinku da shawarwarinku. Ku faɗi abin da ya fara ɗaukar hankalinku a wannan interface.

Ku kasance tare da ni, domin akwai abubuwa masu ban sha'awa da za su biyo baya. 🚀

Malam kada katsaya wata wata kawai ka koyi basic na wani language Hakan zai taimaka maka kwarai wannan shawara ce idan k...
15/05/2026

Malam kada katsaya wata wata kawai ka koyi basic na wani language Hakan zai taimaka maka kwarai wannan shawara ce idan ka dauka watarana zaka tuna cewa an baka shawara mai Kyau 💻

Kada mutane su rudeka s**e AI zai kwace aikin developers da programmers ka tsaya kayi karatu domin AI kayan aiki ne kain...
13/05/2026

Kada mutane su rudeka s**e AI zai kwace aikin developers da programmers ka tsaya kayi karatu domin AI kayan aiki ne kaine mai yin aikin Wanda ya gane ya gane ka tsaya kana mamakin AI Kar kayi karatu masu AI suna karawa developers nasu salary you tunani akan wannan 🤔

13/05/2026

Assalamualaikum warahmatullah jama'a barkanmu da warhaka
Hausawa na cewa duk tsayin dare gari zai waye 🥰💻

Assalamualaikum jama'a ina barka da wannan shekara albarka sabuwar shekara sabbin damammaki Allah yasa mun shigo a sa'a ...
10/01/2026

Assalamualaikum jama'a ina barka da wannan shekara albarka sabuwar shekara sabbin damammaki Allah yasa mun shigo a sa'a kuma mun shirya sabbin abubuwa wa jama'a Muna rokon Allah ya bamu ikon gudanar dasu kuma Muna neman addu'o'inku akan wannan aiki Allah yasa mai amfani ne tsakaninmu mu da ku Amin.

Address

Tudun Wada Kasuwar Mata Shamaki Ward
Gombe

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Koyon HTML Cikin Harshen Hausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share