Na'ura mai kwakwalwa

Na'ura mai kwakwalwa Wannan shafin An kirkire shi ne saboda koyar da ilimin na'ura mai kwakwalwa

06/03/2023

Aslm alaikum
YAU ZAN YI TAKAITACCEN SHARHI AKAN NAURA MAI KWAKWALWA DA FATAN ZAKU BIYU DOMIN GYARA MANA IN MUNYI KUSKURE.

NA URA MAI KWAKWALWA (COMPUTER), TANA DA TSARIN AIKI(OPERATING SYSTEM), NAUI HUDU. AKWAI :-
WINDOWS 7
WINDOWS 8
WINDOWS 10
WINDOWS 11

KU BIYO MU ZAMU YI MUKU BAYANIN WINDOWS DAYA BAYAN DA

Plz like share and Comment for encouragement

24/09/2022

A wannan zamanin na'ura mai kwakwalwa ta manaye ko wanne bangare na rayuwar Dan Adam.
Wannan ta tilastawa Al'umma nemen ilimin yanda zasu sarrafa ta
Da wannan nake bawa matasa shawara akan su tashi su nemi ilimin Na'ura Mai KwaKwalwa

Address

Tamburawa
Dawaki

Telephone

+2349095558393

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Na'ura mai kwakwalwa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Na'ura mai kwakwalwa:

Share