04/06/2021
Assalamu alaikum
*EL-AYFAZ ICT CONSULTANCY SERVICES BUSINESS CENTRE DANJA*
*FREE JAMB CBT PRACTICE*
Wannan company mai suna a sama yana farin cikin sanar da al'umma cewa idan Allah ya kaimu gobe za'a fara training na Jamb Asabar 05/06/2021 a Kofar gidan S.K dake kusa da Masallacin Juma'a na Izala Danja bakin t**i.
Da karfe goma na safe zuwa abinda ya sauwaka 10:00am Allah ya bada ikon zuwa amin.
Mun gode.
Baffa Haruna Gambo Danja