MaiAiki Technologies

MaiAiki Technologies Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from MaiAiki Technologies, Computer repair service, Shop 68 & 69, Taushi Plaza, Ahmadu Bello Way, Birnin-Kebbi.

πŸ”§ Mobile & Computer Repairs | πŸŽ“ Training | ⚑ ICT Solutions
πŸ“ Shop 68 & 69, Taushi Plaza, Birnin-Kebbi
βœ… Quality Repairs β€’ Genuine Parts β€’ Professional Service
πŸ“© DM us today – let’s fix it right, the first time!

14/05/2026

TABBATAR DA MATSALA SHINE MATAKIN FARKO!

Kayan aiki ingantattu na taimakawa matuka wurin tabbatar da inda matsala ta ke.

08/05/2026

Matsalar Chaji: Kashi Na Farko

A wannan video munyi muku bayanin banbancin USB IC da Charging IC ta hanyar fayyace muku aikin kowannen su a wurin charging na iPhone.

Ba bangaren Chaji kawai wa'yannan abubuwan biyu suke da amfani ba, suna da wasu ayyukan na daban.

Kuyi SHARING na wannan video domin kowa ya amfana.

02/05/2026

SANIN YANDA ABU YAKE AIKI YANA TAIMAKAWA WURIN GYARAN SA

A MAIAIKI TECHNOLOGIES, ba lalabe muke yi ba wurin gyara, muna tabbatar da matsala kamin mu yi attempting na gyara.

25/04/2026

Gyara kala kala ne.

A MAIAIKI TECHNOLOGIES muna bada muhimman ci matuka wajen fayyace muku irin gyaran da kuke bukata a wayoyin ku.

23/04/2026

A MAIAIKI TECHNOLOGIES wayoyin ku zasu samu kulawar da ta dace!

Ba gayaran waya kawai muke yi ba, muna sayar da high quality spare parts da kuma accessories.

26/03/2026
18/01/2026

It's Good to Look Good!

Address

Shop 68 & 69, Taushi Plaza, Ahmadu Bello Way
Birnin-Kebbi
860252

Opening Hours

Monday 10:00 - 20:00
Tuesday 10:00 - 20:00
Wednesday 10:00 - 20:00
Thursday 10:00 - 20:00
Friday 10:00 - 20:00
Saturday 10:00 - 20:00
Sunday 10:00 - 20:00

Telephone

+2348140061380

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when MaiAiki Technologies posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to MaiAiki Technologies:

Share