20/08/2026
An BUƊE RAJISTA na Green Economy Empowerment Programme
Wannan shiri yana nufin tallafa wa matasa, mata da masu buƙata ta musamman, musamman ta fuskar Green Economy da Electric Mobility.
Masu sha’awar shiga shirin su yi rajista ta hanyar wannan link ⤵️