ADC TV

ADC TV Public figure

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Engr Yusuf Umar Kesa, Dogara Daniel, Shamsuddeen Abubakar...
16/04/2026

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Engr Yusuf Umar Kesa, Dogara Daniel, Shamsuddeen Abubakar, Dauda Muhammed, Yusmie Diga, Ahmed Yahaya, Adams Jafar Idris, Haruna Alhaji, Abdulmalik Muhammad Malami, Abdurrahim Yahya Muazu, Ibrahim Aliyu Musa, Adamu Kilbori, Mukhtar Babale, Nasiru Abdullahi Doya, Abubakar Yusuf, Alh B Nice, Abubakar Ahmed Bello, Mohammed Noohoo Kwairanga, Murtala Bashir, Ibrahim Sulaiman Oscar, Hajiya Yolash, Jibreel Suleiman, Sarkin Power Dady Zirami, Abdurrasheed Tukur, Muhammed Sani Kato, Mohammed Ado Abdu, Halliru Adamu, Abdulrahman Aliyu, Haladu Musa Zaranda, Salisu Muhammed Misau, Abdulhaziz Ibrahim, Hudu A Garba, Abubakar M Musa Jahun, Abdulrahaman Sudais, Alhaji Beta Itas, Sa'idu Isah Adam, Nafi'u Solar, Muhammad Umar, Harsanu Ahmd Naibi, Dan Kasa, Comr Nasiru Shamsuddeen, Muhammad Tukur Umar, Adamu Garba Magaji Konkiyal, Mu'azu Usman Fanti, Egnr Munir Chigari, Aliyu Dahiru

DA DUMIDUMINSA: Rahotonni Dake Fitowa Na Cewa Sojojin Nijeriya Sun K**a Daya Daga Cikin Shugaban 'Ýan Biñďiģà, Kachalla ...
16/04/2026

DA DUMIDUMINSA: Rahotonni Dake Fitowa Na Cewa Sojojin Nijeriya Sun K**a Daya Daga Cikin Shugaban 'Ýan Biñďiģà, Kachalla Auta, Tare Da Mai Dakinsa A Jihar Gombe Bayan Sun Tsero Daga Jihar Filato

Hukumar ICPC Ta Bayyana Zarge-Zarge Guda Tara Kan Elrufai, Wadanda S**a Shafi Zargin Çin Zarafin Ofis Da Kuma Laifukan D...
13/04/2026

Hukumar ICPC Ta Bayyana Zarge-Zarge Guda Tara Kan Elrufai, Wadanda S**a Shafi Zargin Çin Zarafin Ofis Da Kuma Laifukan Da S**a Shafi Kudade

Shugaban Marassa Rinjaye Na Jahar Bauchi Wani Fata Kuke Masa?
09/04/2026

Shugaban Marassa Rinjaye Na Jahar Bauchi

Wani Fata Kuke Masa?

28/03/2026

ALLAHU AKBAR: Tsananin Tausayin Talakawan Najeriya Yasa Shêikh Sani Yahaya Jingir Ya Fãșhē Da Ķųķã

Me zaku ce?

Duk Musulmin da muka isa da shi to dole ne ya zaɓi Tinubu a 2027 ~ Shaikh Yahaya Jingir.
10/03/2026

Duk Musulmin da muka isa da shi to dole ne ya zaɓi Tinubu a 2027 ~ Shaikh Yahaya Jingir.

Tsofaffin ƴan wasan Crystal Palace biyu waɗanda s**a yi ƙoƙari na ban mamaki a ƙungiyoyin su na yanzu a wannan makon, za...
24/11/2025

Tsofaffin ƴan wasan Crystal Palace biyu waɗanda s**a yi ƙoƙari na ban mamaki a ƙungiyoyin su na yanzu a wannan makon, zasu fuskanci juna a gasar zakarun nahiyar Turai ranar Laraba 👀

A ganin ku waye zai fito a matsayin gwani?🔥

• Fagen Wasanni

Ranar Jumaa kociyan Tottenham Thomas frank ake masa Maganae Eberechi Eze Shine yake Tambyawa waye Kuma Eze?Yau Eze dai y...
23/11/2025

Ranar Jumaa kociyan Tottenham Thomas frank ake masa Maganae Eberechi Eze Shine yake Tambyawa waye Kuma Eze?

Yau Eze dai ya zurawa kungiyar Thomas Frank kwallaye uku rigis a raga.

Shin ko Thomas Frank ya san Eze ya zuwa yanzu?

Labarin Wasanni

20/10/2025

Dubun wani malamin Jami’ar Sa’adu Zungur da ke Bauchi ta cika bayan rahoton da aka wallafa a cikin shirin “Fashin Baki” na wannan makon da Barr. Bulama Bukarti ke gabatarwa

Ina Fama da Ciwon Zuciya Duk Aikin da Nake Zuwa Karfin Hali nakeyi, amma Ali Nuhu da Yaji labarin Shiya biya Kudi 1.5M a...
15/09/2025

Ina Fama da Ciwon Zuciya Duk Aikin da Nake Zuwa Karfin Hali nakeyi, amma Ali Nuhu da Yaji labarin Shiya biya Kudi 1.5M aka Kaini Asibiti, Kuma Duk Wata Shike biyamin dubu dari Kudin Magani inji Jarumin Kannywood Tahir Fagge

Address

Bauchi
Bauchi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when ADC TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share