Binyusuf Hausa AI & Gradix Academy

Binyusuf Hausa AI & Gradix Academy I created this page in order to improve Hausa ai education for our children, youth and old people.

10/06/2026

W📢 SANARWA TA MUSAMMAN

Assalamu Alaikum Warahmatullahi Wabarakatuhu.

Ina mika sakon godiya da kuma neman afuwa ga dukkan wadanda s**a sayi form da kuma wadanda suke da niyyar shiga shirin BINYUSUF Hausa AI and Grafix.

Saboda wasu muhimman dalilai da s**a taso, an samu jinkiri wajen fara training din. Muna matukar godiya da hakurin da kuka nuna da kuma goyon bayan da kuke ci gaba da bamu.

Insha Allah, za a fara cikakken training dinmu a watan JANUARY 2027 tare da sabbin darussa masu amfani a fannin Artificial Intelligence (AI) da Graphic Design.

Ga wadanda s**a riga s**a yi rijista da kuma wadanda suke shirin yin rijista, ku kwantar da hankalinku. Muna tare da ku, kuma za mu hadu a January 2027 Insha Allah.

Allah Ya saka da alheri.

— BINYUSUF Hausa AI and Grafix


















10/06/2026

Address

Tudun Wada
Aliero
863104

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Binyusuf Hausa AI & Gradix Academy posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share