Auwal technology creation

Auwal technology creation auwal processing....( technology)

01/05/2025

MY NEW TECHNOLOGY COMING SOON............

18/12/2024
16/12/2024

Sabon jirgin ruwa Mai tafiya

13/12/2024

AUWAL TECHNOLOGY PROCESSING..........?

11/12/2024

With N Ingineer Auwal – I just got recognized as one of their top fans!
Gyaran waya akwai alkairu kuyi joining shafin Auwal technology creation domin koyon gyaran waya kyauta bisalam

11/12/2024

Assalamu alaikum warahmatullah all nigerian wanda suke following din sahfin Auwal technology creation ina mai farin cikin sanar daku cewa insha allahu zamu fara koyar da gyaran waya a wannan gida ga wanda yake bukata to yayi following na wannan page din sannan katura koda group ukune domin al umma su anfana ta dalilinka domin a yanzu ba abinda yakai waya amfani sannan kuma tana da karancin masu gyara sannan wasunmu kuma sunsa cuta a harkar
Shi yasa nakeso na wayar da kan al umma domin samun damar koyon wannan ilimi na guaran waya allah yabada sa a
Kar amanta ayi share don wasu su anfan

With Salisu Abdurrazak Saheel – I just got recognized as one of their top fans!
28/11/2024

With Salisu Abdurrazak Saheel – I just got recognized as one of their top fans!

28/11/2024

Camera robot home worker

25/11/2024

Digital skill aikine da zaibaka farin ciki bayan ka sha wahala ka jajirce akan fashion dinka wataran zakayi dariya

My first technology creation
22/11/2024

My first technology creation

Address

Kano
Agbelekale

Telephone

+2347048874828

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Auwal technology creation posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share