16/02/2026
π¨ KA MANTA LAMBAR WAYARKA? GA MAGANI A SAUΖAΖE!
Mutane da yawa suna fuskantar wannan matsalar,
musamman idan sabuwar SIM ce ko ka daΙe baka haddace ta ba.
Ga yadda zaka duba lambarka cikin sakan kaΙan π
βββββββββββββββ
π‘ MTN Nigeria
Danna: *123*1*1 #
π‘ Airtel Nigeria
Danna: *121*3*4 #
π‘ Glo (Globacom)
Danna: *135*8 #
π‘ 9mobile
Danna: *248 #
βββββββββββββββ
Yadda ake yi:
1. BuΙe wurin kira (dialer).
2. Rubuta code Ιin.
3. Danna maΙallin kira.
4. Lambarka za ta bayyana nan take.
Kuyi Share Domin Wasu su amfana Mun Gode
https://t.me/Abujafarpkm