13/09/2026
βBari ku ji martanin da shugaban Ζasar Ghana ya maidawa Donald Trumpπ. Donald Trump ne ya ce "yana neman shugaban Ζasar Ghana wato President Mahama zuwa fadar shugaban Ζasar ta America a watan December Mai zuwa domin su tattauna kan yadda America zata taimaka musu kan harkar haΖo Gold a cikin Ζasar ta Ghana" π. Da President Mahama ya ji wannan furucin na tsaurin ido cike da jahilci, shi kuma sai ya maida masa wannan martanin: "Babu abinda zai kawo Ni America saboda bana buΖatar hakan, kaine ya kamata ka zo Ghana saboda kaine kake da buΖatar hakan ba Ni ba. Dole ka mutunta Office Ιina a matsayi na na shugaban Ζasa kamar yadda kaima kake shugaba a wata Ζasar. Ni ba karen farauta bane kamar yadda kake tsammani". Wannan shine exactly abinda President Mahama ya faΙawa Donald Trump.
β
βGa yadda saΖon yake da turanci.
β
βπ’Donald Trump ya ce:
β"I will ask President Mahama of Ghana to come to America in December this year so that he can help US secure a Gold Mining Contract in Ghana"π.
βπ’President Mahama kuma ya ce: "You should be the one coming to Ghana, Not me coming to America. Because whoever is in need is you not me. My office should also be respected because I'm not a Cowboy but a Head of State just like you ".
βNa rantse muku da Allah da TNB ne Donald Trump ya yi masa irin wannan Ζiran, tun a watan October zai tafi yana karkarwa. Wannan bayyanannen abu ne tsinanne ne kaΙai zai ce Ζarya nake. Gaskiya Ιaya ce amma tafi dubu a gindin 'yan wahala π π.
β
βSalisu Yakubu RN RNT